A ranar Juma'a 19 ga watan Afrilu, Indiya za ta fara shirye-shiryen babban zaɓe wanda zai ɗauki makonni shida kuma mutane miliyan 969 ne suka cancanci kaɗa kuri'a. Firaminista Narendra Modi da ...
"Ya haɗa zoben aure ta hanyar amfani da gwangwani kuma ya nemi na aure shi. Tabbas na amince," a cewar Valeria Subotina. "Masoyina ne na ƙwarai. Zobinanmu sun yi kyau sosai," in ji ta. Ita da ...
Dan shekara 17 na Newcastle United, Lewis Miley ya zama matashin da ya ci kwallo a tarihi a Premier League. Ranar Asabar Newcastle ta doke Fulham da ci 3-0 a St James Park a wasan mako na 17 a babbar ...
Mamdani shi ne Musulmi na farko da zai mulki New York, birni mafi girma a Amurka. A Amurka, Musulmi na farko kuma dan ...