A ranar Juma'a 19 ga watan Afrilu, Indiya za ta fara shirye-shiryen babban zaɓe wanda zai ɗauki makonni shida kuma mutane miliyan 969 ne suka cancanci kaɗa kuri'a. Firaminista Narendra Modi da ...
"Ya haɗa zoben aure ta hanyar amfani da gwangwani kuma ya nemi na aure shi. Tabbas na amince," a cewar Valeria Subotina. "Masoyina ne na ƙwarai. Zobinanmu sun yi kyau sosai," in ji ta. Ita da ...