Rahoto kai-tsaye Haruna Ibrahim Kakangi da Abdullahi Bello Diginza da Aisha Aliyu Jaafar 22 Mayu 2025 Rufewa Masu bibiyar shafin BBC Hausa kai-tsaye, nan muka kawo ƙarshen labaran abubuwan da ke ...
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya buƙaci sojojin Najeriya su fatattaki Lakurawa daga jihohin Sokoto da Kebbi da ke arewacin ƙasar. Wata sanarwa ta ce babban hafsan ya bayyana ...
Jihohin Gombe da Bauchi a Najeriya sun buƙaci gwamnatin kasar ta fara haƙar mai a yankin Kolmani. Kotu a Jamhuriyar Dimukuraɗiyyar Congo ta yankewa sojojinta 13 hukuncin kisa sakamakon samunsu da nuna ...
Gwamnatin Najeriya ta ce kasar ta samu ci-gaba mai ma'ana a fannoni dabam-dabam ciki har da na tattalin arziki da tsaro. Ministan yada labaran kasar Alhaji Muhammad Idris ne ya bayyana hakan, a ...
Jam’iyyun adawa a jihar Zamfara da ke tarayyar Najeriya, sun bukaci hukumar zabe, INEC da ta shelanta cewa, jam’iyyar APC mai mulki a jihar ba ta da ‘yan takara a zabuka masu zuwa, saboda a cewarsu ...
Wani fitaccen malamin addinin Kirista a Najeriya, na fuskatar zargi a game da yada maganganu da ake ganin basu da asali a game da rigakafin cutuka musamman cutar zazzabin Malaria Malamin na Kirista ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results