Labaran Duniya Cikin Minti Daya Na Yamma Da BBC Hausa10/11/2022. Haruna Ibrahim Kakangi da Halima Umar Saleh ne suka karanta.
Mahalarta taron 'yan jarida na duniya da DW ke shiryawa a kowace shekara sun nuna bukatar kafa dokoki kan kirkirarriyar basira ta AI da shingen da zai kawo tarnaki ga harkokin yada labarai a duniya.
Bayan labaran duniya a cikin shirin za a ji cewa Taliban da ta kwace mulkin kasar Afghanistan ta ce ba za ta laminci noma da siyar da Opium ba. Sai dai halin yunwa da jama'a ke ciki ka iya assasa noma ...