Alhaji Sule Lamido, ya ce matsawar ba a samu mafita a jam'iyyar PDP ba, zai duba jam'iyyar da zai yi kawance. Tsohon gwamnan ...
Manchester United za ta iya karɓo aron Conor Gallagher, ƙungiyoyin Premier uku na ribibin Antoine Semenyo, Aston Villa ta ...
Kwamishinan 'yan sandan jihar Neja, Adamu Abdullahi Elleman ya ce a halin yanzu ana duba lafiyar ɗaliban da malamansu kafin a ...
Ba wai taurari na neman karewa a duniya ba ne, a'a. Akwai kiyasin cewa akwai su da dama, yawansu ya kai har malala gashin ...
Liverpool da Man United na daga cikin manyan ƙungiyoyin da ke gogayyar sayen matashin ɗan wasan Lille da Faransa Ayyoub ...
Tsohon kocin na Real Madrid Zinedine Zidane, na cikin masu horas da 'yan wasa uku da Chelsea ke tunanin ɗauka idan Maresca ya ...
Mata biyu ƴan Najeriya, Ngozi Okonjo-Iweala da Mo Abudu sun shiga cikin jerin sunayen mata 100 da mujallar Fobes ta ce su ne ...
Manchester United da Roma sun gaza cimma matsaya kan ɗaukar Joshua Zirkzee, Barcelona na sa ido kan ɗn wasan Aston Villa Pau ...
Trump na son BBC ta biya shi diyyar dala miliyan 5, wato sama da naira tiriliyan 7, kamar yadda takardun ƙarar da ya shigar a ...
Sanarwar ta ƙara da cewa kayayyakin da aka ƙwato daga hannun mafaran sun haɗa da bindigogi ƙirar AK-47, da harsasai, da ...
Manchester City na son ɗaukar Marc Guehi a karshen kakar bana, ƙungiyoyin Premier League da dama na bibiyar Daniel Munoz, ...
Akwai ƙungiyoyi biyar da ke gasar Premier League da ke harin ɗn wasan Bournemouth Antoine Semenyo, Everton na son ɗaukar ɗan ...